Uncategorized

FATAL ARROGANCE: Sabon Fim Mai Alaka Da ‘Yan Shi’a Da Kamfanin Shirya Finafinai Na Kudu Suke Kan Shirya Shi Yanzu Haka A Jihar Inugu (Hotuna)

Tuni dai ‘yan Shi’a suka soma nuna rashin jin dadin su kan yadda aka alakanta su da fim din, inda ake zargin a labarin fim din an bayyana mabiya Shi’a a matsayin masu tada zaune tsaye.

Daga cikin jaruman fim din, akwai Yakubu Muhammad, Peter Edochie da sauransu.

Daga Jaridar Rariya.

To yan shi’a kunga dai ci gaba yazo muku, har kun fara shiga film, an gane munanan halayyan ku.

Kalli ga hotunan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button