Labarai
GA WATA DAMA TA SAMU : Da Zaka Samu Tallafin ₦30k Ko ₦50k Kyauta
Advertisment
Ranar Litinin 21 ga wannan watan na September za’a fara rijistan mutanen dake sana’o’i domin basu tallafin Naira dubu 30,000 wasu kuma Naira dubu 50,000 wanda shugaba Buhari ya ware kudi Naira biliyan Sittin (60 Billion Naira) duba da halin da jama’a ke ciki, domin tallafawa mutane bayan cutar coronavirus ta karya harkokin kasuwancin ‘yan kasar.
Ga wanda yake bukatan tallafin, ba bashi bane, sai ya shiga wannan website din ranar da za’a bude www.survivalfund.ng za’a iya shiga website din aga yadda gwamnatin ta tsara shirin, Majiyarmu ta samu daga shafin Datti Assalafy .
Allah Ya sa a dace
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com