Kannywood

Bidiyo : Magana Ta Kare ! kalli Bidiyo Hadiza Gabon Ta Bayyana Saurayinta A Kannywood

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 14, shirin ya tattauna da Hadiza Aliyu Gabon, wata tauraruwar fina-finan Hausa.
A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al’ajabi, ciki har da inda take hango kanta nan da shekara biyar.
Wannan wata muhimmiyar hira ce da shafin bbc hausa ke gabatarwa mai suna “Daga bakin mai ita wanda a ciki ne ta bayyana saurayinta a masana’antar kannywood.
Wanda a ciki ta cewa tana so tayi aure ta haifafa kuma idan kunji wannan saurayinta sai kunyi mamaki.
Mu dauko muku wannan hirar daga shafin Youtube wanda zaku kalleta kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Kasancewata musulmi kuma mai kishin addinina ko kadan banji dadin faruwar wannan lamariba,sannan kuma shawara ga dk masu aikata laifi ciki kiwa har dani mai rbtn da muji tsoran Allah s.w.t,adk inda muke akan laifikan da muke aikatawa,sannan ita wannan jaruma kada tasawa kanta damuwar da xata illata rayuwarta da ta yan,uwa gami da masoyanta takauki hakan amtsayin wani darasi na rayuwa,domin kukan kurciya akace jawabine,ammam mai hankaline kadai ke ganewa,dg karshe inamai jajantawa wannan jaruma ita ga daukaci yan,uwa da masoyanta,ina kuma yimata fatan alkhairi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button