Kannywood
Bidiyo : Soyayya Dadi ! Malam Ali Da Fa’iza Masu shirin Kwana Casa’in na Soyewa
To lallai dai abun wasa zai zama gaskiya kila saboda a gaskiya wannan hirar ta Soyewa tayi kyau..
Malam ali amma fa baka gudun hajiyarsa wuff tayi Wuff da wannan yarinya.
Ga bidiyon Soyewar tasu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




