Kannywood
Abu Yazo Gida : Kalli Kyawawam Hotunan Hafsat Barauniya wajen Taya Diyarta Murna Zagayowar Haihuwarta (Happy Birthday)
Jaruma hafsat idris wanda anka fi sani da hafsat barauniya wanda wannan fim shine ya fitar da sunanta a masana’antar kannywood ta taya diyarta da kuma wasu manya kannywood da na halarci wajen bukin ga hotunan diyar da mamarta a wajen bukin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com