Kannywood
Bidiyo : Wani Bidiyon Shagali Na Daban wajen Bukin Ali Nuhu Da Maryam Lamido Wanda Chasun Ya Girgija mutane
Wannan wani Bidiyo ne na musamman wanda amarya da ango suke cashewa sosai Wanda abin ya baiwa mutane mamaki Irin yadda ali Nuhu ya kwashi rawa.
Wanda abun ba’a cewa komai sai dai kun kalla domin debe keyar ido.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





