Uncategorized
Bidiyo : Sako Zuwa ga Duk wanda ya dauka Waka a matsayin Sana’a ~ Sheikh Yusuf Asadus sunnah
Sheikh yusuf musa asadus sunnah yayi wannan takaitacciyar wasika zuwa ga duk wani mawaki da yake daukar waka a matsayin sana’a .
Wanda yayi da kalamai masu hikima da hujjoji wanda Shari’a musulunci ta fadi game da waka.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com