Uncategorized
BIDIYO : Sako Da Jan Hankali Zuwa Ga Masu Bibiyan Jaridan Sahara Repoters ~ Sheikh Asadus sunnah
Advertisment
Wannan wani jan hankali ne ga duk musulmi akan wannan gidan
jarida wanda sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi akanta.
Zakuji irin yadda yayi bayyani akan irin yadda suke aikin jaridar su wanda duk mai bibiyar wannan gidan jarida yana da kyau ya saurara.
Ga bidiyon nan kasa.