Hausa Hip Hop

MUSIC : Adam A Zango ~ 9ja @60

Adam a zango 9ja @60 - kereke jikere ft lilin baba

Wannan wata sabuwa waka ce wanda adam a zango tare Lilin baba sunyi wannan waka mai suna “9ja @60 kereke jikere”.
Wanda sunyi wannan waka ne saboda samun ‘yancin kai, wanda wakar tayi dadi sosai.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button