Uncategorized

Auren Wuri Yafi Zinar Wuri : Auren Gata Ya Jawo Cece Kuce A Arewa Dan shekara 17 Dan Jss3 zai angwance a sokoto (kalli Hotunan)

A gaskia wannan halayya ta mutanen sokoto tana burgeni sosai kuma abin koyice ga sauran jahohi a nigeria.

Wasu na ganin hakan ba dai-dai ba ne, ya Kama a fara koyawa yara Sana’a da karatu kamin ayi musu irin wannan gatan Saboda discipline .

Sai de basu da labarin cewa duk inda suka ga anyi irin wannan aure to zaka samu iyayen yaron yan kasuwa ne kuma yaron yana zuwa kasuwa tun yana karami har ya girma.

Maganar karatu kuma mafiya yawa a cikin su suna gama islamiyya/secondary school  daga nan  kuma su maida hankali akan kasuwancin da suka gada.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button