Kannywood

Bidiyo : Rarara Yasa Gasar Cin Mota Mashin Adaidaita Sahu Da Kudade Kan Wakarsa Ta Dogara Ya Dawo

Advertisment

Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara yasanya gasa ga masoyansa inda zasu samu kyaututtuka da dama.
Kyaututtukan dai sun hada da mashin, mota, adaidaita sahu da kudade.
An dai sa gasar ne akan wakar nan tasa ta Dogara Ya Dawo wadda ta fita a kwanakinnan.
Ga cikakken bidiyo kan yadda gasar take anan kasa:

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button