Kannywood

Ƙurun ƙus! Yau Dai Limamin Wuff ya wallafa Hoton Soyewar Da Wuff Dinsa Wanda Ya Dauki Hankalin mutane (hoto)

Advertisment

Daman a ko wane lokaci shafin Hausaloaded yana kokarin kawowa mabiyansa hujjoji irin abubuwan da duke da alaka da jita jita ko labarin ƙanzon kure ge.

Duk mabiyin kafaffen sada zumunta sunga labarin cewa wai malam Ali ko ince limamin Wuff ya rabu da Wuff dinsa hajiya balkisu wanda daman kwanan bayan Hausaloaded ta kawo muku labarin cewa basu rabu ba na wata takarda da ta samu wani mukami a jami’arta ta pdp.

To yau mun zo muku da cewa idan kana cikin masu kwankwanto ka fita ga wani hoto wanda suna soyewa da hajiyarsa wanda shine ya wallafa a shafinsa kum idan ka kalla da kyau zaka ga kwanan watan yau ne.

Allah ya bada zama lafiya shine fatanmu.

Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button