Politics Musics
MUSIC : Auta waziri – Sabon Gwamna
Wakar Autan waziri mainsuna “Sabon Gwamna” daga malam sai malam wanda yayiwa Uba sani.
Autan waziri yayi wannan waka ne ga dan takarar gwamna Jihar kaduna.
Wanda yayi kalamai sosai a cikin wannan waka.