Kannywood
Bidiyo : Kalli Bidiyon Dinner Nazir Sarkin Waka Da Anka Bashi Dan ƙareriyar Mota G-Wagon 2019
Advertisment
Lallai harka ta masu abu a cikin wannan bidiyo zakuji daga bakin nazeer sarkin waka inda yace rabonsa da zuwa dinner tun shekarar da ta gabata.
Shine aje ta dan china a jiya lahadi yadda zaku ga yadda ake ɓarin nairori a wajen wanda har ta kai anka baiwa naziru zaben mota da kanshi ya zaba kuma anka bashi.
Wanda zakuji kuma zaku gani a wannan bidiyo.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com