Kannywood
Nafisa Abdullahi ta baiwa Wani da yace mata shekaru basu jin shafe-Shafe zazzafar Amsa
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Haisa, Nafisa Abdullahi ta saka kayatattun hotunan ta a shafinta na Instagram inda masoyanta da dama suka yaba.
Hutudole nayi kokari tattara bayanai.Saidai an samu wani da yace mata Tsufa baya jin shafe-Shafe. Nafisar dai ta bashi amsar cewa matsalarsa itace dakikanci.







Nice pic
Wai yaushe zanga Anty Nafisa da ido na ne ?????
Gaskiya ina da bukatar ganinta in ba haka ba zan iya mutuwa ….
Ku taimaka na ganta mana ,,,,
ni fans nata ne wlh .