Uncategorized
Bidiyo : Gani Ya Kori Ji Daga Yau Na Fita Daga Alhus sunnah ~ Daga Bakin Abduljabar kabara kano
Advertisment
Munafunci da takiyya sun kare yau, Abduljabbar Kabara Kano ya ce ya fita daga ahlus sunnah, duk da sai da ya fake da wani abu don tsoro, ya kasa cewa ya koma shi’a.
Wanda duk mai daukar shi ahlus sunnah ne to yau yaji makomarsa daga bakinsa saboda haka kowa yasani daga yau.
Ga bidiyon nan daga bakinsa.