Matashi da ya kamala digiri da “First class” yana sayar da Pure water (bidiyo)
Wani matashi ishaq daga jihar katsina da ke arewacin Najeriya inda wani mutum mai amfani da kafar sada zumunta ta Tiktok mai suna @ogabash8828 ya zanta da shi da ya gansa a zaune.
Ganin sa matashi amma yana sayar da ruwa yake tambayarsa, me kake yi yace sayar da Pure water yace bakaje makaranta bane kake sayar da Pure water.
Malam ishaq yace oga ka daina maganar banje makaranta ni dalibi ne da na kammala jami’ar umar musa Yar’adua da sakamako mai kyau wato “First class” a fadin Biology Education kamar yadda zaku ga an sanya hoto akan wannan bidiyo.
Bidiyon wannan matashi da ya kamala digiri da samakon First class kuma yana saida Pure water ya dauki hankalin mutane sosai.
Ga bidiyon nan.
@ogabash8828♬ original sound – ogabash8828
Ga bidiyon nan bayan mun sanya muku daga shafin tiktok da sunka dora amma sun goge, ko miye dalili shine bamu sani ba.