Labarai

[Bidiyo] Shagalin bikin diyar gwamnan bauchi zara bala da Sheriff

[Bidiyo] Shagalin bikin diyar gwamnan bauchi zara bala da SheriffKamar Yadda Kuka Sani mun aaba Kawowa Muku Bidiyoyin Biki Wadda Ya kayatar Irin bikin yan siyasa, manyan Yan Kasuwa, Iyalan dattajirai mutane Masu fada aji a kasar nan
Saide A Wannan Karon muci karo da Bidiyan Yadda Aka gudanar da dinnar Bikin Kamu Yar Gwamna Jihar bauchi Wato zarah bala muhammad da Angonta malam Sharif.
Wannan bikin yana daga cikin manyan shagulgulan da anka kashe billiyon nairori kamar yadda muka kawo muku a baya.
Ga bidiyon shagalin nan.
https://youtu.be/EzNDQvsynJg

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button