Kannywood
Bidiyo: Ali Jita Ya cika burin Matarsa Ya Gina Mata Katafariyar Asibiti a Birnin kano
Shahararren mawakin nan Ali isah Jita ya gwangwajewa da matar babbar asibi a cikin birnin Kano wnada ta samu kayan aiki sosai a cikinta.
Wanda zaku tabba a cikin wannan bidiyo wanda munka kawo muku lallai kayiwa matarka dubara na taimakon kanta da al’umma .
Allah yasa musulunci ya amfana da wannan asibitin amen ,ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com