Kannywood
Ban ga sammaci daga kotu ba, kan karar da ake cewa an shigar da ni – Sadiq Sani Sadiq
Advertisment


Wanda Aliyu muhammad hanas ne wanda ya bashi kudi kimanin naira dubu dari 100k wanda kaso ne daga cikin kason aikin da zaiyi wanda jarumin yace yanzu kusan shekara biyar kenan.
Jarumi sadiq sani sadiq yace shi bai ga sammaci ba kuma baiga wata takarda daga kotu da cewa ana nemansa ba, zakuji bayyani tiryan tiryan daga bakin jarumin hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi gashi nan ku saurara.

