Hausa Musics
MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa – Auren Sunnah
Advertisment
Abishirinku ma’abota sauraren wakokin a yau nazo muku da sabuwar wakar nura inuwa ta aure mai suna “Auren Sunnah” wanda yayiwa wasu masoya ma’aurata Allah ya basu zama lafiya.
A halin yanzu dai mawakin yana kasa mai tsarki wajen ummarah Allah yasa ayi lafiya a dawo lafiya.
Wannan wakar tayi dadi sosai kada ka bari a baka labari.
Download Music here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)



