Labarai
Bidiyo: Fadar shugaban kasa ta fitar da Bidiyon Mamman Daura inda tace lafiyarsa Kalau
Advertisment
Hadimin shugaban kasar kan kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta inda yace lafiyar mamman Daura Kalau, a yi watsi da wancan rahoton.
Ana kyautata zaton cewa mamman daura yana waya ne da uwansa Shugaba Muhammad Buhari ne.
No iota of truth in the earlier story that Mallam Mamman Daura was flown to London for an emergency medical attention, he is hale and hearty, Nigerians should disregard that story. pic.twitter.com/6CJMwnDDlD— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) August 22, 2020
idan baku manta Dr aminu kurfi shine makusanci ga mamman daura kuka ya fadi cewa wannan labarin karya ne Lafiyar lau sai dai yanzu zuqa Kasar ladan ne wajen duba lafiyarsa Kamar yadda ya saba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





