Kannywood
Innalillahi Wa’innah alaiihi Raju’un: Allah Yayiwa Mahaifiyar Horo Dan mama Rasuwa
Advertisment
A yau ranar asabar 2ga watan muharram 1442AH yayi dai dai da watan 22/8/2020 Allah ya karbi baiwarsa Mahaifiyar jarumin Nasiru horo dan mama wanda muke fatan Allah ya jikanta yayi mata rahama.
Wanda shima jarumin yayi bayyani a shafinsa na Instagram ga abinda yake cewa.
“Innalilahi inalilahi al umar annabi kutaya ni da adua mamana lokaci yayi Allah ya jikanta da rahama Allah yasa Annabi ya karbi ba kuncinta.”
Horo dan mama tare da Mahaifiyar kenan |
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com