Hotuna : Raddi Mai Zafi zuwa Ga Ado Gwanja! Karuwai Da Duk Wani Dan Iska Baya Burge mutanen Kirki Abadan! ~ Datti Assalafy
Mawaki Ado Gwanja mai shirin ‘yan daudu ya wallafa bayani da wannan hotuna yana mai kalubalantar mu da cewa “Duk wani mai abun fada ga dama ta samu”
Kuyi hakuri jama’a, a wani lokaci muna yiwa wadannan ‘yan nanaye tsokaci da raddi saboda a kullun cewa suke su masu koyar da tarbiyya ne a Kasar Hausa, mu kuma bamu ga tarbiyyan da suke koyarwa ba sai zallan iskanci da lalata yaran mutane
Zuwa gareka Ado Gwanja, lallai muna da abin fada, sai dai ka sani cewa karuwai da duk wani ‘dan iska ba sa taba burge mutanen kirki, abadan!
Gwanja duk iskancinka har yanzu baka kai wasu ba, amma yau basa raye a duniya, yau ina ‘dan uwanka mawaki Fela Kuti mai yawo tsirara? bai raye
Sannan duk iskancinka Ado Gwanja har yanzu baka kai farjin akuya ba, bata saka riga haka take yawo tsirara yadda Allah Ya yita
Ado Gwanja wannan abin da kayi ya nuna mana cewa ta fara kare maka a harkokinka na wasan kwaikwayo da kuma daudu, ka fara tallata mata masu zaman kansu wa mutanen banza mabukata a kafofin sada zumunta, to tabbas ta fara kare maka
Ado Gwanja iskanci ba a kanka aka fara ba, anyi manyan ‘yan iska duk sun gushe, kaima zaka gushe watarana amma mummunan tarihin da ka bari na nan, sannan ka sani a ranar da zaka kwanta ka mutu a wannan ranar ne wata yarinya mace zata balaga ta fara iskanci
Yaa Allah Ka tsare al’ummar Musulmi daga gubar da su Ado Gwanja ke yadawa Amin
Church Loaded