Kannywood

Masha Allah: Farrah M Inuwa Ta Samu Kanwa

Masha Allah: Farrah M Inuwa Ta Samu Kanwa
A yanzu nan hausaloaded take samun labarin Matar shahararren mawakin nan nura m inuwa ta samu karuwar ya mace yanzu kam farrah m inuwa an zamo babban anty.
Mun samu wannan labarin daga wani na hannun damarsa kuma yaronsa abnur H annur cewa a yau ranar juma’a Allah ya albarkaci nura m inuwa da samun Karuwar ya mace.

Masha Allah: Farrah M Inuwa Ta Samu Kanwa
Nura M Inuwa kenan

Masha Allah: Farrah M Inuwa Ta Samu Kanwa
A madadin CEO hausaloaded da mabiyansa suna taya Nura m inuwa samun karuwa Allah ya raya a bisa sunnah amen.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button