Addini
Bidiyo Tsokaci Kan Hukuncin D Aka Zartarwa Wanda Ya Zagin Annabi (SAW) A kano ~ Daga Sheikh Sani Umar R/Lemo
Advertisment
Alhamdulillahi wannan shine Tsokaci kan wanda ya zagi Annabi SAW wanda daman dai malaman ahlus sunnah suna magana Akan wannan zindiki.
Shine a yau mun zo Muku da tsokaci na babban malami Sheikh Sani umar r/lemo Wanda zamu sanya muku na download ga mai bukata da kuma na kallo kai tsaye.
Ga link nan na downloading
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


