Addini

Bidiyo: Kira Na KarsheZuwa Ga Gwamnati Na Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Da Kotu Ta Yankewa Wanda Ya Zagi Annnabi (SAW) ~ Sheikh Abdallah

Wannan shine kira na Karshe wanda sheikh Abdallah Gadon kaya yayi wannan zindigi wanda yayi Zagi ga annabi.
Wanda yayi bayyani mai gamsarwa sosai wanda yana da kyau gwamnatin Kano da tayi gagawar zarta wannan hukunci.
Ga bidiyon nan kasa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button