Addini
Bidiyo: Alhamdulillah!! Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Ta’addancin Dasu Shekau Sukeyi
Advertisment
Allahu Akbar Ya Allah ka jikan malamanmu Da malaman malam manmu , Tabbas Wandanan bayin Allah sunyi matukar kokari wajen son yan uwansu musulmi fiye da mu.
Allah ya saka musu da gidan aljannah yasa idan tamu tazo mu cika da imani amen.
Yakai dan uwana ka tsaya kayi hakuri ka saurari wannan jawabi wallahi Yana da matukar Amfani sosai.
Ga Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com