Labarai
Ashe Dai Corona Karya Ce !An Karya Lagon Dokar Shegiya Coronavirus A Jihar Edo A Taron Apc A Yau (Hotuna) ~ Datti Assalafy
Advertisment
Yau kenan a jihar Edo gurin taron gamayyar jam’iyyar APC kafin a kai ga zaben gwamnan jihar, babu batun tazara saboda wannan cutar annoba na Coronavirus
Duk wata dokar Coronavirus yau an karya shegiya a jihar Edo, kuma manyan masu fada a ji cikin jam’iyya mai mulki suka jagoranci tona asirin Coronavirus a Edo
Coronavirus a Nigeria iskanci ne kawai, makirci da siyasa irin na turawa suka kawo mana Nigeria domin a cutar da al’ummah da kuma addinin su
Advertisment
Babu irin takura da sanya kyama a masallaci da ‘yan Demokaradiyyah ba su yiwa Musulmai ba a dalilin wannan iblisiyar cuta, amma a gurin taronsu na Demokaradiyyah sun hadu sun gwamutse
Yaa Allah Ka cigaba da tona asirin Covid 419 da wadanda suka mayar da ita hanyar neman kudi Amin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com