Labarai

Surukin shugaban kasa, Muhammad Indimi zai aurar da diyarsa, Adama a yau ga Wani Attajirin jihar Kogi (Hotuna)

Advertisment

A yau, Asabar ne ake sa ran za’a daura auren diyar surukin shugaban kasa,Muhammadu Indimi, watau Adama Indimi da wani attajirin jihar Kogi, Malik Ado Ibrahim, wanda kuma yariman Ohinoyi of Ibiraland ne.

A yaune da Misalin karfe 10 na safe ake sa ran daura auren. Rahotanni sun bayyana cewa masoyan sun hadu kusan shekara daya da rabi data gabata.

Amarya da ango kenan.

Advertisment

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button