Addini
Alhamdulillahi Prof Mansur Yayi Raddi Akan El~Rufai Akan Rashin Bari Mutane Yin Bautar Allah !!!
Advertisment
Alhamdulillahi a yau mun wayi gari shehin malami na sokoto wato prof Mansur Ibrahim sokoto yayi tsokaci akan gwamna el-rufai da sauran gwamnoni da su bari mutane yi ibarsu.
Ga jawabin da shehin malamin ya wallafa a shafinsa in Facebook.
“Lallai kam yanzu ya dace El-Rufa’i da duk sauran gwamnoni su bari Mutane su ci gaba da bautar Allah a wuraren ibadarsu tare da taimakawa wajen kiyaye duk dokar da ya dace ayi aiki da ita.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





