Labarai

Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un: Wata Budurwa Ta Kashe Almajiri A Yayin Da Ya Je Raba Su Fada A Jihar Kebbi

Wata budurwa da suke fada a tsakanin ta da wata budurwar, ta kashe wani almajiri da ya yi yunkurin raba su fada a garin Yauri dake jihar Kebbi.shafin Jaridar Rariya a Facebook na wallafa.

Almajirin ya rasa ran sa ne a lokacin da wani Dattijo dake zaune a gefe ya hangi Almajirin zai wuce ya kira shi, ya ce ya je ya raba fadan da ‘yan matan suke yi. Inda bayan Almajirin ya nufi wurin da ‘yan matan ke baiwa hammata iska, zuwansa ke da wuya sai daya daga cikin su ta burma masa wuka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button