Addini

Kalli Bidiyo : Alhamdulillahi Dalilin Bayyanar Sheikh Kabiru Gombe A Wannan Bidiyo Da Ake Yadawa a Soshiyal midiya (Full video)

Advertisment

Tun dazu naga ana ta cece kuce akan hoton bayyanar Sheikh Kabiru Gombe a wani wajen bikin aure, wasu na cewar wajen dinner ne, wasu ma har cewa suke wajen Picnic ne.
Bayan dogon bincike na samu wasu bayanai daga shedun gani da ido, wadanda abun yafaru a gabansu kuma suka bani wannan Bidiyo domin cire kokonto da kauda shakku akan abunda suka fadamin.
Kamar yadda kuke gani a cikin wannan Bidiyo, Sheikh Kabiru Gombe ne, yake Fadakarwa a wajen Walimar auren ɗiyar Sarkin Malaman Gusau, sabanin yadda Sohiyal Midiya ta ruwaito cewar Sheikh Kabiru Gombe a wajen Dinner
Kawai abinda na fiskanta anan shine, yadda aka kawata Walimar tayi daban tamu ta talakawa, hakan yasa wadanda suka ga hoton suke tunanin wajen Party ne.
Ga bidiyon nan zaku iya kallo kai tsaye wanda hajj shehu ne yayi wannan kokari wajen bincike yadda al’amarin yake.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button