Addini
Annabi Isah( A.s) Ba Zai Dawo DuniyaB Ba – Alkur’ani Ya Tabbatar Da Haka – Dr. Ahmad Gumi
Advertisment
Wannan wani gutsiren karatu ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi game da dawowar Annabi Isa inda ya kafa hujjoji da ayoyin alkur’ani da yin fassara game da Hadisan Manzon Allah na cewar Annabi Isa AS ba zai dawo ba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com