Kannywood

Bidiyo: kalli Bidiyo Yadda Yan Damfara (419) sunka Damfari Mansurah Isah zunzurutun kudi

Advertisment

Wannan wani bidiyo ne wanda tsohuwar jarumar kannywood Mansurah Isah sunka damfareta. Zunzurutun kudi naira dubu hamshin ₦50,000.
Wanda ayi sayayane a shagonta inda take sayar da atamfa Bata gane ba sai da yaje gidan mai ta saya mai ta bada naira dubu ukku nan take mai fakon gidan mai yace mata wannan fa kudin jabuni.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button