Addini

Bidiyo: Dr Bashir Aliyu Umar A hudubar A Yau yayiwa Yan Faira Kacha Kacha akan Taba Darajar Manzon Allah (S.A.W)

Advertisment

A yau ne Sheikh Engr Dr Bashir Aliyu Umar masallacin na Alfurqan da ke kano yayi huduba mai zafi kan yan hakika wanda ake kira da yan faira kan taba darajar manzon Allah s.a.w.
Inda mallam yayi wannan fata fata da hujojji kan wadannan yan faira.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button