Labarai

Sautin Murya : Yadda Dj Ab Ya Fara Tunzura Mawaka Da Jarumai Na Arewa Akan Rushe Sars A Kasar nan

A cikin wannan sautin Murya da Majiyarmu ta samu daga tashar youtube mai suna ‘tsakar gida’ inda sunka fadi abinda Dj ab ya fadi akan rushe sars a fadin kasar nan.

Wanda ya abun ya dauki Cece tsakanin sa da sauran na Nigeria abun baiyi dadi ba.

Wanda a mu nan arewancin Nigeria muna da matsalar tsaro sosai wanda yana da kyau a dubi wannan maganar tasa.

Ga sautin murya nan ku saurara ga alamar faifan bidiyo.

Bayan sauraron wannan inda zaka tabbatar da hakan shi da kansa ya wallafa cewa ya sha zagi,daga nan dan uwansa ko ince abokinsa Deezell sima ga abinda ya fadi.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button