Addini
Bidiyo : Hukuncin Da Bashin Da CBN ke Baiwa Yan Kasuwa A Musulunci ~ Dr Bashar Aliyu Umar
Advertisment
Wannan wata tambaya ce wanda ankayiwa dr engr bashar aliyu Umar wanda yana da matukar Amfani akan halin da muke ciki a yanzu.
La’akari da yadda yanzu bashin CBN yayi yawa sosai da ake baiwa al’umma.
Wanda dr yayi bayyani sosai akan wannan tamby.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
