Labarai
Bidiyo : Young Ustaz Ya Hada Da Muneerat Abdulsalam Da Wadanda Sunka Saki Hotunata na Tsiraici Yayi Musu Tas
Advertisment
Wannan wani faifan bidiyo ne da young ustaz yayi wanda yayi wa ita kanta muneerat abdulssalam da wadanda ake cewa sun saki hotunanta wankin babban bargo a kasuwa.
Wanda daman dai shi wannan Young Ustaz yayi fice a kafa sada zumunta.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com