Labarai

DUNIYA INA ZA KI DA MU ? Abin Tausayi Yadda Ankayiwa Khadijah Mai Shekaru Biyar (5) Fyade Ta Mutu Har Lahira

Advertisment

Wani mutum ya yi wa wata Yarinya ‘yar Shekara 5 Fyade Wanda hakan ya kai ga Rasa Rayuwarta.
Wannan Yarinyar Sunanta Khadija, ‘yar shekara 5 da  wani danuwanta ya yi mata fyade har sanadiyyar hakan ta mutu lahira a kasar Sierra Leone.
Hotunan Khadijah wanda ankayiwa fyade.

Domin kara jin yadda abun ya faru ku saurara daga wannan faifan murya mai kama da bidiyo.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button