Uncategorized

Ma’aurata : Abubuwan Da Kesa Ma’aurata Nisantar Jima’i

Advertisment

Sirrin Rike Miji

Akwai dalilin masu tarin yawa dake saka ma’aurata su nisanci jima’i suji kwata kwata basa sha’awar yin jima’i da junansu .

Ga kadan daga cikin dalilan da kesa Ma’aurata su nisanci jima’i

A lokacin da daya daga cikin ma’auratan yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima’a ne da kazanta.

Advertisment

A yayinda namiji ya maida matarsa kamar riga yasaka lokacin da yaga dama yacire inyaso, wato, zaikusanci matarsa banuna kauna da soyayya ballantana wasanni kafin mu’amala.

A yayinda namiji yadaina damuwa da karfin gabansa yazama mintuna kadan yagama biyan bukatarsa.

A yayinda mace tadena aske muhimman gurare ajikinta kokuma tabarsu cikin datti suyi ta wari.

A yinyada ma’aurata suka kasa fahimtar irin nau’in kwanciyar da tafi gamsar da junansu, domin wata kwanciyar na cutar da dayansu.

A lokacin da nammiji ko matar ke fama da warin baki da na jiki da hammata.

Yayinda ma’aurata suka kasa samarwa junansu lokacin da yadace da yin jima’i

Yayinda ma’aurata yazama kullum salon yin jima’insu iri dayace kuma aguri guda, sannan kuma basa nunawa juna jindadinsu dajuna
A lokacin da daya daga cikinsu ke cikin damuwa ko wata matsala.

Yayinda Kuke da matsalolin infection (ciwon sanyi).

Zama da kayan da basu dace ba a lokacin da yakamata ace an kusanci juna.

Sakarwa miji ragamar komai saiyanda yajuyaki
Kusan da cewa an samun kiyayya a tsakanin ma’aurata yayin jima’i. Hakika akwai dabi’u da wasu keyi yayin jima’i irin wadannan halayen najawo kiyayya ta a tsakanin ma’aurata rana tsaka miji zaiji kinfita daga ransa kokuma ke kiji haka batare da wani laifin da kuka yiwa juna ba. Kuma dadama hakan tana faruwa rana tsaka ma’aurata sudena kusantar juna babu dalili.

Copyright BY: Sirrin rike miji

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button