Kannywood
Bidiyo :Wata Sabuwa! Mu Ba Karuwai Bane Kuma Ba’a nemanmu Ta Baya, Hauwa waraka Tasha Raddi
Advertisment
Wannan matar tayi Raddi zuwaga jatuma Hauwa warka, abaya jarumar tayi mummunan zagi zuwa ga yan Nigeria dasuke zaune a kasar ta saudiya, inda ta kira wasu daga cikinsu karuwai.
A nan ne mazauna kasar ta saudiya ke mayarda mummunan Martani zuwaga jarumar.
Tashar nishadi arewa tv Nahi hidimar wallafa wannan bidiyo inda Hausaloaded na kawo muku domin kallon bidiyon kai tsaye daga nan
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


