Kannywood
Sarkin Waƙa Nazir Ya nemi Afuwar Ali Nuhu Kan Martanin Da Yayi Na Mutuwar Mahaifinsa
Advertisment
Tsohon Sarkin Waƙar San Kano Nazir Ahmad ya nemi afuwar jama’a bisa kuskure da ya yi wurin rubuta sakon ta’aziyyar mutuwar mahaifin Ali Nuhu a lokacin da jaruma Hafsat Idris Barauniya ta wallafa a shafinta.
Mawakin ya wallafa a shafinsa da cewa; “Jama’a a gafarcrni typing error ne GOD naso rubutawa”.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com