Labarai
Shin Da Gaske MC Tagwaye Musilmi Ne ?
Advertisment
Munsan jama’a dama neman wannan amsar..
Ganin Wannan Hotunan Bikin na Obinna Simon, wanda aka fi sani da ‘MC Tagwaye yaja cece kuce tare da tambayoyi kamar haka…
Shin MC tagwaye musilmi ne?
Shin Ya akayi ya auri musilma idan shi Christa ne?
Shin Ya Halatta A Musulunce Christian ya auri musilma?
To Ga amsarku kamar Haka Maganar gaskiya MC Tagwaye ba musilmi bane Shi mabiyin addinin Christa ne bisa ga manuniyar tarihinsa na Google..
Hakika Ita kuma hauwa Uwais musilma ce kuma diyace ga maryam uwais mataimakiyar shugaba buhari ta musamman kan harkokin jinkan yan kasa..
Cewa Ya Hallata ko Musilma mace ta auri Christa namiji, wannan amsa zamuyi fira da wani malamin addini kan Hakan…
Jaridar mikiya na wallafa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com