Kannywood

Karanta Martanin Ƙaskanci Mai Zafi Da Nafisa Abdullahi Tayiwa wani Da Yace ” Rufemana Bakinki Saura Naki videon Tsaraici A Fitar”

Advertisment

Jaruma nafisa Abdullahi tayi martanin cewa “sun san wanda ya fitar da bidiyon Tsaraicin da ake zargin Maryam booth ce shine a shafinta na Twitter take yi rubutu kamar haka:-

We know who did it wallahi wallahi wallahi surely ,he will regret this..”

Shine nan take wani cikin mabiyan twitter mai suna Abdulkadir A.Y sarina yake mayar da martani da cewa:-

Better keep quiet before dem release yours
Ma’ana rufe mana bakinki kafin su fitar da naki”

Shine ita kuma jarumar a cikin fushi ta bashi wannan martani wanda yana da kyau shafin Hausaloaded ta nuna muku shi daga twitter ba sai an rubuta ba.

Ga shinan ku kalla ku rubuta.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button