Kannywood

Auwal Isah west ya bayyana Burinsa A harka Fim nan da Shekara Goma 10

Labarin auwal isah west daga taxi zuwa kannywood

Jaridar Bbchausa akan wani shiri da take mai suna daga bakin mai ita wanda shi wannan shiri,shiri da suke da manya manya malaman Addinin Musulunci da kuma jaruman Masana’antar kannywood da wasu fitattun mutane a cikin Nigeria.

A yau mako sati kenan anyi fira a fitaccen jarumin nan auwal ISAH west inda ya bayyana kadan ko muce takaice labarinsa a cikin masana’antar kannywood din.

Auwal isah wanda aka fi sani da auwal isah a kalubalin da na taba haduwa a rayuwa ga masoyana shine wata rana zamu kasar Nijar mun shiga katsina zamu wuce sai munkaje gidan wata Hajiya.

Muna sallama tana ganina tare da maigidana sarki ali Nuhu sai tace gadanga fitar min da wannan tsinanen yaro a gidna yace hajjajo wane laifi ya aikata miki haka.

Tace bashine anka nuna yasa a kamaka ya sake maka hannuwa kuma ya lashe jinin ba sai yace yanzu kuma ba gashi ke game mu tare ba.

Ae duk yara babu mai kauna da amana wanda muke tare da shi a kowane lokaci irin wannan da kinka gani.”

Anyi masa tambaya akan wane fim ya fi so a cikin fina finansa inda yake cewa.

“Da yake munyi fim sosai wanda can baya ba fim masu dogon zango bane amma nafi son fim din ALAQA domin irin yadda nake role a cikinsa yafi burgeni.”

Auwal isah west ya bayyana ya samu alkhairi sosai a cikin masana’antar kannywood.

Ada can ni dan taxi ne amma sanadiyyar fim yanzu gashi na samu award da dama saboda ko kwanan nan na samu kyautar wani Award da mtn sunka bani na “Best supporting Actor” akwai award award da dama da na samu.”

Me nene Burinka nan gaba a harka fina finai?

Nan da shekaru goma in sha Allah idan Allah ya kaimu na koma gefe ina kallon kanena da yan uwana zan sanya kuna domin na zama producer domin kuwa ina alfahari da fim domin yayi min komai Alhamdulillahi.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button