Kannywood
Subhanallahi An Raunata Mawakin Hausa Adam Fasaha
Advertisment
Wasu mutane dauke da muggan makamai wadanda har yanzu ba a san ko su waye ba, sun tare matashin Mawakin Hausa mai suna Adam Fasaha, inda su ka yi masa jina-jina a hanyar sa ta dawowa Kano, daga jihar Bauchi.
Lamarin ya faru a ranar Alhamis, 23 ga watan Afrilu 2020, daidai unguwar Mariri. Bayan ya wallafa a shafukan sa na sada zumunta cewa yana hanyar dawowa Kano daga Bauchi.
Adam Fasaha dai, yana daga cikin mawakan Hausa masu tasowa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment