Kannywood
Manyan Daraktoci sun koka kan yadda ba’a Yayata Dan hisbah da Anka kama Yayi Lalata da matar aure
Advertisment
A yan kwana kin nan anka kama wani shugaban karamar hukumar hisbah a jahar kano da lalata da matar aure a Otel wanda shine jaruman manya manyan Jaruman Kannywood sunka koka kan rashin yada wannan aika aikar da wannan da hisbah yayi.
Wanda nan take babban jarumin masana’antar Kannywood hassan giss ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yana cewa:-
“Allah sarki Da dan Film ne Da tuni Labarin ya canza
Allah ka shiryemu ga baki daya, amin.
Matar aure fah hmm.“
Wanda shima ashe dai abokin aikinsa kamar bakinsu daya shima darakta ne Sadiq m Mafia yana cewa :-
” Daga uhmm sai hmmm!?
…amma da dan Kannywood ne aka kama yau, da tuni shehunan facebook sun cika ko’ina da Tsinuwa ga ‘Yan film!!.“