Kannywood
Auren Wasila Isma’il da Jarumi Al’amin chiroma Ya Mutu Bayan Shekaru 23
Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Wasila Isma’il (Kinci Amanata) Da Al’amin Chiroma Ya Mutu, Bayan Shekaru Ashirin Da Uku.
Auren Nan Mai Ban Sha’awa Na Jarumai Guda Biyu Wato Wasila Isma’il Da Kuma Darakta Kuma Kuma Dan Jarida Al’amin Chiroma Ya Mutu Bayan Sun Kwashe Shekaru Ashirin Da Uku Suna Tare.
Tun A Kwanakin Baya Ne Dai Aketa Jin Jita Jitar Mutuwar Auren A Bakin Mutane, Sai Dai Kuma Daga Baya Mujallar Fim Ta Wallafa Sahihin Labarin Mutuwar Auren Nasu. Daga Nan. Ne Kuma Wakilan Shafin Tsakar Gida Su Sami Tuntubar Makusantar Ma’auratan Guda Biyu Inda Su Tabbatar Musu Da Sahihancin Labarin.
Ga Cikakken Bidiyon Labarin Mutuwar Auren Nasu