Labarai
Sautin Murya : Labarai Marar Dadi Likitoci sun Tabbatar Da Corona ce Ke Kashe Yawancin Mutane a Nijeriya Ba’a Sani Ba
Advertisment
Wannan itace wata zantawa da sunkayi da wani babban likita wanda kuma yayi sharhi sosai akan wannan Cutar Coronavirus.
Wanda yayi kira ga mutane da su san cewa wannan cuta gaskiya ce su taimaka a yaƙi wannan cutar da irin bala’inda take haifarwa.
Ga sautin murya nan ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com